Jump to content

Gidauniyar yaqi da zalunci a kan Mata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gidauniyar yaqi da zalunci a kan Mata
Bayanai
Iri voluntary association (en) Fassara
Ƙasa Sudan
Tarihi
Ƙirƙira 2009

Gidauniyar yaƙi da Zalinci a kan Mata (Arabic: مبادرة لالقهرالنساء ), wanda aka fi sani da No to Women's Oppression Initiative, kungiya ce ta kare hakkin mata ta Sudan. Kungiyar ta kasance mai aiki a lokacin zamanin Omar al-Bashir kuma ta taka muhimmiyar rawa a lokacin Juyin Juya Halin Sudan na 2018-2019.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.