Ginin Nestoil Tower
Ginin Nestoil Tower | |
---|---|
Bayanai | |
Shafin yanar gizo | nestoiltower.com |
Ginin Nestoil Tower wani gini ne da ake amfani da wajen harkoki da dama a tsibirin Victoria Island, Legas mallakar Nestoil Limited.[1]
Gini
[gyara sashe | gyara masomin]An gina benen Nestoil a shekara ta 2015. Tana nan a mahadar da ke tsakanin titin Akin Adesola da Saka Tinubu a gundumar Victoria Island.[2][3]
Otal ɗin ya ƙunshi helipad da filin kasuwanci mai fadin murabba'in mita 12,200.[4][5]
Benaye goma sha biyar na ginin sun kai girman kimanin 3900sqm kowanne mai dauke da kusan wuraren kasuwanci na haya masu girman 9904sqm da gidajen zama don samar da wurin zama mai aminci ga mazauna. Har ila yau, ginin yana da filin ajiye motoci da wuraren shakatawa Dan jin dadin alumma
ACCL (Adeniyi Cocker Consultants Limited) ne suka tsara ginin, wanda Julius Berger PLC ta gina, wanda aka kammala a watan Disamban 2015 kuma ya sami aminci daga LEED ( Leadership in Energy and Environmental Design).[6][7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "AN INSIDE LOOK AT THE NESTOIL TOWERS IN LAGOS DESIGNED BY ACCL". Living spaces. Retrieved March 25, 2018.
- ↑ "Nestoil Tower – ACCL Architects". Retrieved 2021-06-26.
- ↑ "The Nestoil Tower – Nestoil Tower". Retrieved 2021-06-26.
- ↑ "The Nestoil Tower". Nestoil. Retrieved 2021-06-26.
- ↑ "NESTOIL TOWERS – Nigerian Institute of Architects (NIA)". Retrieved 2021-06-26.
- ↑ "Blue Chip firms jostle for N24b Nestoil Towers' office space". The Guardian. March 7, 2016. Retrieved March 25, 2018.
- ↑ Bennett Oghifo (September 12, 2015). "Nigeria: Nestoil Towers - Like a Colossus in Victoria Island's Skyline". Allafrica. This Day (Lagos). Retrieved March 25, 2018.