Giuseppe Dave Seke
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 12 Oktoba 1995 (28 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi |
Giuseppe Dave Seke (an haife shi ranar 12 ga watan Oktoba, 1995) a Padua (Italiya). Ɗan wasan kwaikwayo ne, daga Kwango ɗan asalin Italiya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.