Jump to content

Given Stuurman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Given Stuurman
Rayuwa
Haihuwa Johannesburg
Sana'a
Sana'a jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm1855438

Mahlatse Stuurman, wanda aka fi sani da sunansa na kasuwanci PapiAction, ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu.[1] Ya fara ne a matsayin ɗan wasan kwaikwayo, Stuurman an fi saninsa da rawar da ya taka a cikin shahararrun shirye-shiryen talabijin da ffina-finai Invictus, Straight Outta Benoni, Scout's Safari da Scandal!.

Rayuwa ta mutum

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi kuma ya girma a Johannesburg, Afirka ta Kudu, ya ci gaba da karatun injiniyan sauti a Kwalejin Injiniyan Sauti a Auckland Park, daga baya ya bar ta.[2]

Yayi aure kuma yana da 'ya ɗaya, wacce aka haifa a shekarar 2020.

Year Film Role Genre Ref.
2003 Scout's Safari TV series
2005 Straight Outta Benoni Manziman's brother Film
2006 Tshisa Xolisi 'Speedy' Ncebe TV series
2006 König Otto Mbugu TV movie
2009 Invictus Township Kid Film
2009 Scandal! Kgosi Legae TV series
2017–19 Shuga Reggie TV series
  1. "Given Stuurman". British Film Institute. Archived from the original on 15 May 2021. Retrieved 15 November 2020.
  2. "5 Facts You Need To Know About Given Stuurman". okmzansi. Retrieved 15 November 2020.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]