Glasgow

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Glasgow.

Glasgow [lafazi : /gelasego/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Glasgow akwai mutane 615,070 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Glasgow a ƙarshen karni na shida bayan haifuwan annabi Issa. Joe Anderson, shi ne shugaban Glasgow, daga zabensa a shekarar 2012.