Jump to content

Gloria Nibagwire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gloria Nibagwire
Rayuwa
Haihuwa 14 ga Augusta, 1982 (42 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Gloria Sofa Nibagwire (an haife ta 14 ga watan Agustan,shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyu 1982A.C), 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Rwanda wacce ta zama kyaftin ɗin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Rwanda . [1]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Nibagwire ta buga wa Rwanda a babban mataki a lokacin gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2014 .