Jump to content

Goodman Mosele

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Goodman Mosele
Rayuwa
Haihuwa Stilfontein (en) Fassara, 18 Nuwamba, 1999 (24 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Goodman Mosele (an haife shi a ranar 18 ga watan Nuwamba 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar firimiya ta Afirka ta Kudu Orlando Pirates.[1]

Ƙuruciya da ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Khuma, Mosele ya halarci makarantar sakandare ta Vuyanimawethu Khuma kafin ya koma makarantar sakandare ta Kopano a Lebowakgomo a 2016.[2]

Sana'a/Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan taka leda a Stillfontein Real Hearts, Mosele ya koma Baroka a 2016, yana da shekaru 16, bayan gwaji tare da kungiyar.[3] Ya lashe kyautar PSL Young Player of the Year a kakar 2019–20.[4]

A cikin watan Yulin 2021, Mosele ya sanya hannu don Orlando Pirates.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Goodman Mosele at Soccerway. Retrieved 25 July 2020.
  2. "Mosele hoists his hometown's flag high in PSL". SowetanLIVE. Retrieved 12 April 2021.
  3. "Mosele hoists his hometown's flag high innPSL". SowetanLIVE. Retrieved 12 April 2021.
  4. The 2019/20 PSL Awards winners announced". Kick Off. 22 October 2020. Retrieved 12 April 2021. The 2019/20 PSL Awards winners announced". Kick Off. 22 October 2020. Retrieved 12 April 2021.
  5. Appolis, Dylan (5 July 2021). "Pirates announce four new signings". FourFourTwo. Retrieved 11 July 2021.