Grace Ndeezi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Grace Ndeezi
Rayuwa
ƙasa Uganda
Karatu
Makaranta Makerere University (en) Fassara
University of Bergen (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a pediatrician (en) Fassara, Farfesa da Malami
Employers Makerere University (en) Fassara  (11 ga Afirilu, 1993 -
Kyaututtuka

Grace Ndeez i Likitar yara ce 'yar ƙasar Uganda kuma Farfesa a fannin ilimin yara da lafiyar yara a Jami'ar Makerere ta Kimiyyar Kiwon Lafiya tare da wallafe-wallafe daban-daban game da abinci mai gina jiki, HIV, Pneumonia, Malaria, Sickle cell anemia, cututtuka na gudawa, lafiyar jarirai da matsalolin yara kamar rigakafi., shayar da nono da sauran cututtuka na yara.[1][2][3]

Grace kuma Fellow ce ta Kwalejin Kimiyya ta Ƙasa ta Uganda (UNAS),[1][4][3] tana riƙe da PhD daga Jami'ar Makerere da Jami'ar Bergen (haɗin gwiwa) tare da.[1][5][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 "PROF. GRACE NDEEZI". UNAS (in Turanci). Retrieved 2021-03-23.[permanent dead link]
  2. "Disputation - Grace Ndeezi". University of Bergen (in Turanci). Retrieved 2021-03-23.[permanent dead link]
  3. 3.0 3.1 3.2 "Profile: Grace Ndeezi". ResearchGate.
  4. "Disputation - Grace Ndeezi". University of Bergen (in Turanci). Retrieved 2021-03-23.[permanent dead link]
  5. "Disputation - Grace Ndeezi". University of Bergen (in Turanci). Retrieved 2021-03-23.[permanent dead link]