Jump to content

Gregor Kobel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gregor Kobel
Rayuwa
Haihuwa Zürich (en) Fassara, 6 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Switzerland
Ƴan uwa
Mahaifi Peter Kobel
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Switzerland national under-21 football team (en) Fassara-
  TSG 1899 Hoffenheim (en) Fassara1 ga Yuli, 2016-3 ga Janairu, 2019
  VfB Stuttgart (en) Fassara1 ga Yuli, 2019-30 ga Yuni, 2020
  Borussia Dortmund (en) Fassara1 ga Yuli, 2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 90 kg
Tsayi 1.94 m

Gregor Kobel (an haifeshi ranar 6 ga watan Disamba, 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Switzerland wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Bundesliga Borussia Dortmund da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Switzerland.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.