Gundumar Ijuw

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ijuw yanki ne a ƙasar Nauru,dake arewa maso gabashin tsibirin.Yankin yana rufe 1.1 kilomita 2 kuma tana da yawan jama'a 180,wanda ya sa Ijuw ta kasance mafi karancin yawan jama'a a kasar.

Geography[gyara sashe | gyara masomin]

Ijuw tana iyaka da gundumar Anabar daga arewa da kuma gundumar Anibare a kudu.Yana daga cikin mazabar Anabar.Cape Ijuw ita ce yankin arewa mafi girma na Anibare Bay,da kuma gabas ta Nauru.Tsoffin kauyuka biyu,Ijuw da Ganokoro,suna cikin gundumar.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]