Gundumar Sanatan Kogi ta Gabas
Appearance
Gundumar Kogi ta Gabas ita ce mafi girma daga cikin gundumomin sanatoci uku a jihar Kogi da ke da ƙananan hukumomi tara da kashi 51 cikin 100 na yawan masu kaɗa ƙuri’a na jihar Kogi.[1] [2] [3] Gundumar ta haɗa ƙananan hukumomi kamar haka Idah, Ibaji, Igalamela/Odolu, Ofu, Dekina, Ankpa, Olamaboro, Bassa da Omala. A halin yanzu Sanata Jibrin Isah shine wanda yake wakiltar gundumar.[4]
Jerin Sanatocin da suka wakilci gundumar
[gyara sashe | gyara masomin]| Sanata | Jam'iyya | Shekara | Majalisa |
|---|---|---|---|
| Alex Usman Kadiri | ANPP | 1999-2007 | 4th, 5th |
| Nicholas Ugbane | PDP | 2007-2011 | 6th |
| Emmanuel Dangana Ocheja | PDP | 2011-2015 | 7th |
| Attai Aidoko | PDP | 2015-2018[lower-alpha 1] | 8th |
| Isaac Alfa | PDP | 2018-2019 | 8th |
| Jibrin Isah | APC | 2019–yanzu | 9th |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Iroanusi, QueenEsther (2017-12-18). "Appeal Court declares Kogi East Senate seat vacant - Premium Times Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2020-05-11.
- ↑ "Kogi poll: The West/Central challenge". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2019-05-15. Retrieved 2020-05-11.
- ↑ "INEC declares Kogi East election inconclusive" (in Turanci). 2019-02-25. Retrieved 2020-05-11.
- ↑ Ukwu, Jerrywright (2019-09-28). "Jubilation in Kogi as Appeal Court affirms election of APC senator". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2020-05-11.[permanent dead link]
- ↑ "Court sacks Aidoko as Kogi East Senator". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-05-11.
- ↑ Aidoko was sacked from the Senate by an Abuja federal High Court in June 2018 for wrongful nomination as the PDP candidate in a primary conducted in Idah on 7 December 2015.[5]
<ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found