Jump to content

Gurbacewar muhalli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gurbatar muhalli ke barazana ga tekunan duniya ankiyasta cewa fiye da tan miliyan tara na tarkace kayyakin roba da leda neke mamaye tekunan duniya dun shekara tarkacen roba na haifar da hadari mai yawa ga halittun ruwa da na sarari bula na korar mutane daga muhallisu dahaifar da cutar kansa ga dan adam da sauyin yanayi manazarta