Jump to content

Gustavo Mencia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gustavo Mencia
Rayuwa
Haihuwa Presidente Franco District (en) Fassara, 6 ga Yuli, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Paraguay
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Club Libertad (en) Fassara2006-200740
Club Atlético 3 de Febrero (en) Fassara2008-2008334
Sportivo Luqueño (en) Fassara2009-2009222
  Club Olimpia (en) Fassara2010-
  Club Libertad (en) Fassara2010-
  Paraguay men's national football team (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 4
Nauyi 78 kg
Tsayi 179 cm

Gustavo Ramón Mencia Ávalos an haife shi 6 Yuli 1988, Dan wasan kwalon kafa ne na ƙasar Paraguay wanda ke taka leda a matsayin Dantsakiya a Rubio Ñu a cikin Paraguayan División Intermedia.

Tarihi da Aikin Kulob na Kwalon Kafa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Mencia a Shugaban Franco, Paraguay. Ya fara aikinsa da Libertad. Daga baya, ya buga wa 3 de Febrero, Sportivo Luqueño da Olimpia.[1][2]

Daga 2017 zuwa 2021, ya buga wasa a Chile don [C.D. Universidad de Concepción|Universidad de Concepción]] (2017–2019) da Deportes Antofagasta (2020-2021) a cikin babban rabo.[3][4]

Bayan Komawa Paraguay, ya taka leda a Sol de América [5] and Sportivo Trinidense.[6]

  1. "Gustavo Mencia, el cuarto refuerzo decano". Diario HOY (in Sifaniyanci). 18 December 2015. Retrieved 8 May 2024.
  2. "SU OFICINA ES EL CAMPO DE JUEGO". Crónica (in Sifaniyanci). 17 October 2020. Retrieved 8 May 2024.
  3. Velozo, Pablo (24 January 2017). "Defensor paraguayo Gustavo Mencia se convirtió en nuevo refuerzo de la UdeC". BioBioChile (in Sifaniyanci). Radio Bío-Bío. Retrieved 8 May 2024.
  4. "Gustavo Mencia posa oficialmente con la camiseta de Antofagasta". TNT Sports Chile (in Sifaniyanci). 6 February 2020. Retrieved 8 May 2024.
  5. "Sol de América renueva con Rodrigo Rojas y Gustavo Mencia". elnacional.com.py (in Sifaniyanci). 21 July 2022. Retrieved 8 May 2024.
  6. "Sportivo Trinidense: Gustavo Mencia se une al "Triqui"". www.abc.com.py (in Sifaniyanci). 23 January 2023. Retrieved 8 May 2024.