Gwarsum
Appearance
Gwarsum | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Gwarsum ya kasance shugaba a karni na 19 na Shugabancin Ningi. Ba a san komai game da shi ba, amma daga kusan 1807 ya nemi kara fadada shugabancinsa a yankin da yanzu ke a cikin yankin Butawa. An san shi dalilin samun nasara a kan Sarkin Kano, Ibrahim Dabo, wanda ya shafi dangantakar da ke yankin kuma ya haifar da rikice-rikice da yawa.[1]
Bayan mutuwarsa dansa Tunsuru ya gaje shi sannan kuma ɗayan ɗansa Garta.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kopytoff, Igor (1987). The African frontier: the reproduction of traditional African societies. Indiana University Press. pp. 198–9. ISBN 978-0-253-30252-6. Retrieved 1 November 2011.
- ↑ Patton, Adell (1975). The Ningi chiefdom and the African frontier: mountaineers and resistance to the Sokoto Caliphate ca. 1800-1908. University of Wisconsin. p. 77. Retrieved 1 November 2011.