Jump to content

Sarkin Ningi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarkin Ningi

Masarautar Ningi wata masarauta ce a yammacin Afirka wacce ta wanzu daga kusan shekarar 1847 zuwa 1902 lokacin da turawan Ingila suka ci ta. An kafa ta ne tun da farko bayan Tawayen Halifancin Sokoto, kungiyar masu hawan dutse wadanda ba musulmi ba wadanda a tsawon karni na 19 suka nuna matukar turjiya ga Masarautar Bauchi da Masarautar Kano da Masarautar Zazzau.[1] Daya daga cikin shuwagabannin Ningi da suka fatattaki masarautar Kano shine Gwarsum.Daga baya sai dansa Tunsuru sai dansa Garta ya gaje shi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "The Name Ningi and Developing Pre-Colonial Citizenship" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2010-06-05. Retrieved 2023-08-28.