Ha'afuasia
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | |||
| Overseas collectivity of France (en) | Wallis and Futuna (en) | |||
Ha'afuasia ƙauye ne a Wallis da Futuna.Tana cikin gundumar Hahake a gabar gabashin tsibirin Wallis. Yawan jama'ar ƙauyen bisa ga ƙidayar 2018 ya kasance mutane 299. A arewa maso yamma tafkin Kikila ne.
