Habib Achour
Appearance
![]() | |||||||
1984 - 1989 ← Taïeb Baccouche (en)
1970 - 1978
1963 - 1965 ← Ahmed Tlili (en) | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa |
El Abassia (en) | ||||||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||||
| Mutuwa |
El Abassia (en) | ||||||
| Karatu | |||||||
| Harsuna | Larabci | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a |
trade unionist (en) | ||||||
| Imani | |||||||
| Jam'iyar siyasa |
Neo Destour (en) Socialist Destourian Party (en) | ||||||


Habib Achour (Larabci: الحبيب عاشور ; 25 an haife shine a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar ta alif1913 a Tsibirin Kerkennah - ya mutu a ranar 14 ga Maris, din shekarar 1999 a Tsibiran Kerkennah ) dan asalin Tunusiya ne dan kungiyar kwadago.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]
A matsayin mataimakin shugaban kungiyar kwadago ta kasa da kasa, Achour yana daga cikin wadanda suka kafa kungiyar kwadago ta Tunusiya (UGTT) a shekarar 1946, wanda ya jagoranta sau uku: daga 1963 zuwa 1965, daga 1970 zuwa 1978, da kuma daga 1984 zuwa 1989 [1] [2]
