Haddas
Appearance
Haddas | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 80 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 15°14′19″N 39°42′52″E / 15.2386°N 39.7144°E |
Kasa | Eritrea |
River mouth (en) | Aligide River (en) |
Haddas (kuma Hadas ) kogi ne na lokaci-lokaci a ƙasar Eritrea a yankin Semienawi Kayih Bahri.
labarin kasa akan haddas
[gyara sashe | gyara masomin]Haddas yana a cikin tsaunukan kudu da garin Adi Keyh a yankin Debub. Tana kwararowa arewa ta hade da Aligide a filin Melka. Jim kadan bayan haka, kogunan Saato da Comail suna kwarara cikinsa.Daga karshe Haddas ya zubo wa zuwa cikin Tekun Zula, wanda wani bangare ne na Bahar Maliya, a wani dan karamin tudu kusa da garin Zula. [1]
Akan Ilimin kimiyyar ruwa
[gyara sashe | gyara masomin]Kogin yana gudana ne kawai 'yan watanni a shekara. Yana da ruwa na yau da kullun a lokacin damina a cikin watanni na rani na Yuli zuwa Agusta.
Labari Akan kogi
[gyara sashe | gyara masomin]Akwai rade-radin cewa rugu jewar da aka yi a Haddas tsohon garin kasuwanci ne na Adulis .