Jump to content

Hafsa Hatun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hafsa Hatun
valide sultan (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Selçuk (en) Fassara, 1380
ƙasa Daular Usmaniyya
Mutuwa Bursa, 1403
Ƴan uwa
Mahaifi İsa Bey
Abokiyar zama Bayezid I (en) Fassara
Sana'a
Sana'a aristocrat (en) Fassara

Hafsa Hatun ( Ottoman Turkish, " matashin zaki ") ƴar ƙasar Turkiyya ce, kuma yar'uwar Bayezid I, Sultan na Daular Usmaniyya .

Hafsa Hatun ɗiyar Isa Bey ce, sarkin Aydinid . Ta yi aure da Bayezid a shekara ta 1390, bayan ya ci Aydinid. [1][2] Mahaifinta ya miƙa wuya ba tare da faɗa ba, aka ɗaura aure tsakaninta da Bayezid. Bayan haka, an kuma aika Isa zuwa gudun hijira a Iznik, wanda ikonsa ya ƙare, inda daga baya ya mutu.[3][4] Aurenta ya ƙara danƙon zumunci a tsakanin iyalai biyu.[5]

Ƙungiyoyin agaji

[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyukan jama'a na Hafsa Hatun suna cikin yankin mahaifinta kuma wataƙila an gina su ne kafin ta auri Bayezid. [1] Ta ba da aikin maɓuɓɓugar ruwa a cikin garin Taya da kuma Hermitage a Bademiye, da wani masallaci da aka fi sani da "Hafsa Hatun Mosque" [6] tsakanin 1390 zuwa 1392 daga kuɗin da ta samu a cikin sadakinta.[7]

  1. 1.0 1.1 Leslie P. Peirce (1993). The Imperial Harem: Women and Sovereignty in the Ottoman Empire. Oxford University Press. pp. 40. ISBN 978-0-195-08677-5.
  2. Uluçay, M. Çağatay (2011). Padişahların kadınları ve kızları. Ötüken. p. 25. ISBN 978-9-754-37840-5.
  3. Vryonis, Speros; Langdon, John Springer (1993). To Hellenikon Studies in Honor of Speros Vryonis, Jr: Hellenic antiquity and Byzantium. Artistide D. Caratzas. p. 300. ISBN 978-0-892-41445-1.
  4. Zahariádou, Elisábet A (1983). Emporio Kai Stauroforia: 'ē Benetokratoumenē Krētē Kai Ta Emirata Tou Mentese Kai Tou Aïdiniou (1300-1415). Hellenic Institute of Byzantine and Post-Byzantine Studies. p. 115.
  5. The Valley of Civilizations, Büyük Menderes. Special Administrative Directorate of the Governorship of Aydın. 1990.
  6. Charities of Hafsa Hatun
  7. "Hafsa Hatun Mosque Built by Hafsa Hatun". Archived from the original on 2014-05-18. Retrieved 2014-09-03.