Hahndorf, South Australia
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hahndorf ƙaramin gari ne a yankin Adelaide Hills a Kudancin Kasar Ostiraliya. A halin yanzu muhimmiyar wurin yawon buɗe ido, a baya ta kasance cibiyar noma da ayyuka.[1]