Haiphong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Haiphong.

Haiphong (da harshen Vietnam: Hải Phòng) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Haiphong tana da yawan jama'a 2,190,788. An gina birnin Haiphong a shekara ta 1887.