Haisa Ali Garba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haisa Ali Garba
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Nijar
Shekarun haihuwa 15 Disamba 1981
Harsuna Faransanci
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 2000 Summer Olympics (en) Fassara

Haissa Ali Garba (an haife ta 15 Disambar shekarar 1981) ƴar tseren Nijar ne. Ta yi gasar tseren mita 400 na mata a gasar Olympics ta bazara ta 2000.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Haissa Ali Garba Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 8 August 2017.