Hakuri
Appearance
Hakuri |
---|
Yin Hakuri yana da mutukar muhimmanci musanman a gurin musulmai, mutum ba zai taba jin dadin rayuwarsa ba har sai yana hakuri da abin da ke faruwa, yanzu misali kadubi 'yan Najeriya da ace basa hakuri da me zai faru ka ga da abin da zai faru sai yafi haka don na samu labarin cewa a kwanannan an tura sojoji zuwa kasar Mali wai su je su taimaki kasar mu me ya sanya ba za a taimaka a magance mana matsalolin da ke damun kasar tamu ba? amma fa gaskiya an yi abun kunya kawai yanzu abin da ya fi shi ne murika yin addu'a ko masami zaman lafiya. Hakuri gaskiya yana da muhimmanci ga rayuwar dan Adam, jama'a murinka hakuri da abinda ke faruwa a rayuwar duniya.