Jump to content

Hamu Beya - The Sand Fishers

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hamu Beya - The Sand Fishers
Asali
Lokacin bugawa 2014
Ƙasar asali Mali
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Launi color (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Mali
External links

Hamu Beya - The Sand Fishers fim ne na shekarar 2014, na Mali game da mutanen Bozo a Mali wanda Andrey Samoute Diarra ya bada umarni.[1][2] Fim ɗin ya sami lambar yabo ta mafi kyawun fim game da abinda ya faru da gaske tare da Hoton Manomin Lone a Kyautar Kwalejin Fina-Finan Afirka ta 10.[3]

  1. "Documentary: Beya Hamu 'The Sand Fishers'". Ghana Graphic Online. 27 May 2014. Retrieved 2 November 2015.
  2. "Hamou-Beya – The Sand Fishers". Icarus Films. Retrieved 2 November 2015.
  3. Orenuga, Adenike (26 May 2014). "AMAA 2014: Clarion Chukwurah, Patience Ozokwor Win Big". Daily Post (Nigeria). Retrieved 2 November 2015.