Hamza Jos
Appearance
Hamza Jos ya kasan_ce tsohon_jarumi_ne a masana_antar_fim ta Hausa wa to Kannywood, aboki_ga_jarumi Ahmad[1], Dan asalin_jihar Jos, kasar_Nigeria hamza ya_rasu akan_ hanyar_su ta zu wa Maiduguri wasan_sallah da shi da mar_gayi Ahmad_S_Nuhu, sun_rasu sanadi_yyar hadarin_mota.Sun_rasu a ranar_daya ga watan_janairun_shekara ta 2007, sun_rasu akan titin_bauchi kan titin_aza_re[2][3]
Mana_zarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.hausaloaded.com/2020/05/waiwaye-jerin-sunayen-wasu-jaruman.html
- ↑ https://africanmoviestar.com/2009/accidental-deaths-in-kannywood/
- ↑ "Kwafin_ajiya". Archived from the original on 2023-07-23. Retrieved 2023-07-23.