Ahmad S Nuhu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Marigayi Ahmad S Nuhu fitaccen jarumine a masana'antar shirya fina finan hausa ta kannywood. Dan wasan kwaikwayo ne kuma me bada umurni Wanda ya haska a fina finai da dama kaman su (masoyiyata) a shekarar alif 2003, Dijangala a shekara ta alif 2008, da Sakace a shekarar alif 2005 da dai sauransu. An haifi Ahmad S Nuhu a garin plato dake arewa maso tsakiyar Najeriya. Ya rasu a shekarar 1st January 2007 sakamakon hadarin mota a hanyarsa ta dawowa daga garin maiduguri.[1][2]

Farkon Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ahmad S Nuhu an haifeshi ne a shekarar alif 1977 a garin Plateau (jiha)[3]

Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Sana'arsa itace wasan kwaikwayo a masana'antar kannywood inda yasamu nasara sosai ayayinda ya haskaka a fina finai da dama a lokacin rayuwarsa[2]

Manazrta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://m.imdb.com/name/nm3894585/bio
  2. 2.0 2.1 https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/08/takaitaccen-tarihin-ahmad-s-nuhu-abubuwa-guda-10-da-yakamata-ku-sani-dangane-da-rayuwar-marigayi-ahmed-s-nuhu.html?m=1
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-08-21. Retrieved 2022-08-21.