Hanyan ruwa na MacGregor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hanyan ruwa na MacGregor
Labarin ƙasa
Kasa Najeriya

Hanyan ruwa na MacGregor s an gina ta ne a 1903 da 1904 a lokacin Gwamnatin mulkin Turawa na William MacGregor, likita kuma Gwamnan yankin mulkin turawa na Lagos. An ƙaddamar da aikin ne a yunkuri na MacGregor na rage ya uwar sauro ta wuraren da ruwa ke taruwa a yankin Kudu maso yamma.

A tsakanin shekarun 1970, sassan magudanar ruwa sun cika yashi don gina titin zobe na ciki a kewayen tsibirin Legas.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]