Happy Mashiane
Appearance
Happy Mashiane | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Afirka ta kudu, 1 ga Janairu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Happy Mashiane, (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu shekara ta 1998) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka rawa a matsayin ɗan wasan tsakiya don Kaizer Chiefs .[1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Happy Mashiane honoured to represent Kaizer Chiefs". The South African (in Turanci). 3 June 2020. Retrieved 9 July 2020.
- ↑ Happy Mashiane at Soccerway