Harfa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
harafi
subclass ofgrapheme, alphanumeric character Gyara
bangare nadigraph, multigraph, kalma Gyara
opposite ofintra-word punctuation, logogram Gyara
used byalphabetic writing system, syllabic writing system, abjad, abugida Gyara
Harfofin Greek na zamanin da a jikin vase

Harfa itace "grapheme" (bakaken rubutu) dake a yanayin baki na rubutu. Yana daukan ma'ana na yanayin dake wakiltar karamin bangare na sautin magana. Haruffa na daidai da phoneme acikin magana ta yare spoken form of the language.

Siffar rubutunsa a wasu harsunan da ake rubutawa, ana kiransu da "syllabogram" (wanda ke nuna syllable) ko logogram(wanda shi kuma ke nuna kalma ko phrase).