Harshen Rang
Appearance
| Harshen Rang | |
|---|---|
| |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
rax |
| Glottolog |
rang1269[1] |
Rang (Lamma) ƙabilar Mumuye ce a karamar hukumar Lamma ward Zing a jihar Taraba, Najeriya. Ana magana a cikin garin Lamma da kewaye, da Zanto Lamma ko Zori, Besagba, Koyu, da Jauro Nasaraawo Jereng. Rang dangi ne na farko da suka zauna a yankin garin Lamma.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Rang". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.