Jump to content

Harshen Yakö

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Harshen yakö)
Harshen Yakö
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 yaz
Glottolog loka1252[1]

Harshen Yakö ( ko kuma Lokö ko Lokạ ) harshe ne na Upper Cross River na mutanen Yakö (Yakurr) na Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Yakö". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.