Jump to content

Harvey White

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harvey White
Rayuwa
Haihuwa Maidstone (en) Fassara, 19 Satumba 2001 (23 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Harvey David White (an haife shi a ranar 19 ga watan Satumbar shekara ta 2001) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke buga kwallo a matsayin Dan wasan tsakiya na ƙungiyar Stevenge.

Farkon Rayuwarsa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Harvey White a Maidstone, kuma ya halarci makarantar Holmesdale, ya shiga kungiyar makarantar Tottenham Hotspur a lokacin yana mataashi matashi.[1]

Ayyukan kulob dinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Tottenham Hotspur

[gyara sashe | gyara masomin]

ya fara buga wa kungiyar Tottenham wasa na farko a wasan da ya yi da ludogorets Razgrad inda sukaci 4-0 a gasar UEROPA League a ranar 26 ga Nuwamba 2020, matsayin wanda ya chanza wani a minti na 82. [2][3] Ya fara bugawa Tottenham wasa na farko a ranar 10 ga watan Janairun 2021 a wasan zagaye na uku na FA Cup tare da kunigiyar Marine na wanda suka samu cin nasara 5-0.[4][5], ya koma kungiyar portsmouth matsayin aro 18 ga watan Janairun 2021, kan yarjejeniya har zuwa karshen kakar 2020-21. [6]

nasararsa dinsa na farko a matsayin babban da wasa ya zo ne lokacin da sukayi nasara 1-0 a kan Oxford united a ranar 23 ga Fabrairu 2021. [7] White ya koma kungiyar Tottenham ta yan kasa da shekaru 21 bayan kammala rancensa sannan koci antonio conte ya kira shi zuwa kungiyar farko a lokacin da ake gasar cin kofin duniya ta shekarara 2022. Ya buga kwallo a wasannin sada zumunci da OGC da motherwell sannan kochin su Conte ya yaba da shi a matsayin "danwasa mai basira" bayan wasan Nice.[8] White ya fara buga wasan Firimiya na farko a Tottenham tare da Crystal Palace a ranar 4 ga watan Janairun 2023, ya shiga wasan a minti na 86 inda a wasan sunyi nasara cin wasan da 4-0.[9]

Ya shiga kungiyar League O Derby County a kan aro a ranar 31 ga watan Janairun 2023, har zuwa karshen kakar 2022-23, inda ya buga wasanni 15 a lokacin aro, biyar daga cikinsu suna farawa. [10][11]

White ya sanya hannu ga kungiyar stevenage a watan Satumbar 2023 akan kuɗin da ba a bayyana ba.[12][13]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Mayu na shekara ta 2019, White ya sami lambar yabo ta farko ga tawagar Ingila ta kasa da shekaru 18 a wasan da aka yi da shi bayan da aka ci 1-1 a karin lokaci da Spain.[14]

Kididdigar aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Tottenham Hotspur U21 2018–19 1 1 1 1
2019–20 3 0 3 0
Total 0 0 0 0 0 0 4 1 4 1
Tottenham Hotspur 2020–21 Premier League 0 0 1 0 0 0 1 0 2 0
2022–23 Premier League 1 0 0 0 0 0 0 0 1 0
Total 1 0 1 0 0 0 1 0 3 0
Portsmouth (loan) 2020–21 League One 21 1 0 0 0 0 1 0 22 1
Derby County (loan) 2022–23 League One 15 0 15 0
Stevenage 2023–24 League One 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Career total 37 1 1 0 0 0 6 1 44 2
  1. "Harvey White profile". Tottenham Hotspur F.C. 22 September 2020. Archived from the original on 23 January 2022.
  2. "Tottenham Hotspur 4-0 Ludogorets Razgrad". BBC Sport. 26 November 2020. Retrieved 26 November 2020.
  3. Butcher, Will (27 November 2020). "Luis Binks, Joe Hart and Tottenham players send Instagram messages to left-footer". The Boot Room.
  4. Gold, Alasdair (10 January 2021). "Tottenham team confirmed vs Marine: Gedson, White and Dele Alli start in FA Cup tie". Football.london.
  5. Hunter, Any (10 January 2021). "Carlos Vinícius's hat-trick for Tottenham ends Marine's adventure". The Guardian. Retrieved 24 February 2021.
  6. "Blues Bring In White". Portsmouth F.C. 18 January 2021. Retrieved 18 January 2021.
  7. "Oxford United 0–1 Portsmouth". BBC Sport. 23 February 2021. Retrieved 24 February 2021.
  8. "Antonio's verdict on OGC Nice: "I'm really happy with what I have seen"". P Potter. 22 December 2022. Retrieved 22 December 2022.
  9. Samfuri:Soccerbase season
  10. Samfuri:Soccerbase season
  11. "Derby land Tottenham midfielder White on loan". Derby County F.C. 31 January 2023. Retrieved 6 February 2023.
  12. "Stevenage move for White". Tottenham Hotspur F.C. 2 September 2023. Retrieved 4 September 2023.
  13. "Harvey White: Stevenage sign Tottenham Hotspur midfielder on permanent deal". BBC Sport. 2 September 2023. Retrieved 4 September 2023.
  14. "Young Lions suffer shootout defeat to Spain after a dramatic draw in Slovakia". The Football Association. 24 May 2019. Retrieved 28 December 2020.