Hassan Ameen
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Taraiyar larabawa, 13 ga Yuni, 1985 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Taraiyar larabawa | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
full-back (en) | ||||||||||||||||||||||
Hassan Ameen (Arabic: حسن أمين)(an haife shi a ranar 13 ga watan Yunin shekara ta 1985) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Emirati. A halin yanzu yana taka leda a matsayin ɗan wasan hagu na baya.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ XS Studios. "حسن أمين". uae.agleague.ae. Retrieved 2016-05-24.
HanyoyinHaɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Hassan Ameen at Soccerway