Hassan Giggs

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hassan Giggs darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ya Dade a masana [1]antar Yana daraktin fina finai. Yayi daraktin fina finai da dama a masana antar sannan fitattun fina finai.[2]

Takaitaccen Tarihin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Hassan darakta ne a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud ya Dade Yana daraktin fina finai kafin daraktin Yana gyara hotuna a masana antar ya fara da Karamin Abu har takai yanzun Yana babban matsayi a masana antar fim. Hassan ya fara da editing picture a shekarar 1994, shekara uku da farawa ya zama photographer. Ya shiga makarantar fina finai inda ya karo sani akan harkan. Ya fara harkan tsawon shekaru 23 , ya far da furodusin daga Nan ya zama darakta. Daraktan yayi aure inda ya auri jarumar fim yar ƙabilar Yoruba mai suna Muhibbat Abdussalam inda suka hayayyafa da Yara hudu sunyi auren shekaru goma Sha biyar.[3] Yayi daraktin fina finai fitattu a masana antar. Fin finan sa.

  • Hindu
  • Bayajidda
  • duniyar sama
  • Faccala
  • gudun gara
  • Jihadi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://fimmagazine.com/cewar-hassan-giggs-ba-ni-da-abar-so-kamar-muhibbat/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.
  3. https://fimmagazine.com/cewar-hassan-giggs-ba-ni-da-abar-so-kamar-muhibbat/