Hassan Idriss Dicko
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Senegal, 1 ga Janairu, 1985 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||
Hassan Idriss Dicko ( Larabci :حسن إدريس ديكو) an haife shi ranar 1 ga watan Janairun 1985 a ƙasar Senegal ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Qatar. A halin yanzu yana bugawa ƙungiyar Al-Shamal wasa. [1]
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Hassan Idriss Dicko at Soccerway