Hasumiyar 'Yanci
Appearance
| Hasumiyar 'Yanci | |
|---|---|
| Wuri | |
| Ƙasa | Gini Ikwatoriya |
| Region of Equatorial Guinea (en) | Río Muni (en) |
| Province of Equatorial Guinea (en) | Litoral (en) |
| Birni | Bata (mul) |
| Coordinates | 1°52′N 9°46′E / 1.87°N 9.77°E |
![]() | |
|
| |
Ginin Hasumiyar 'Yanci babban abin tarihi ne wanda ke cikin garin Bata a yankin nahiyar Afirka na ƙasar Equatorial Guinea.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kaddamar da shi ne a ranar 12 ga watan Oktoban shekarar 2011, a ranar bikin samun ‘yancin kan kasar. Tsarin ya ƙunshi hasumiya tare da yawo wanda ke canza launuka da dare saboda tsarin haske.[1] Daga cikin sauran abubuwan jan hankali akwai gidan cin abinci mai juyawa, wanda yake a saman.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Office of Information and Press of Equatorial Guinea. "The beautiful picture of the Torre de la Libertad of lit Bata" (in Sifaniyanci). Retrieved June 15, 2013.
- ↑ Office of Information and Press of Equatorial Guinea. "Visits by the Prime Minister to the new works in Bata" (in Sifaniyanci). Retrieved June 15, 2013.
