Hauwa Suntai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hauwa Suntai
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Danbaba Suntai
Sana'a

Hauwa Suntai Musulma ce daga jihar Borno, ta auri tsohon gwamna Suntai, duk da kasancewarsa Kirista, a wasu shekaru da dama da suka shude.

Emmanuel Bello, hadimin marigayi Suntai, ya karyata rahotannin da suka bayyana cewar Hauwa ta fita addinin Musulunci. A cewar sa, Hauwa ba ta taba fita daga addinin Musulunci ba

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]