Hauwa Waraka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hauwa Waraka
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi

Hauwa WarakaYar wasan fina finan Hausa ce a masana'antar fim ta Kannywood.shahararra kuma sanan na a wasan kwaikwayo.

Rayuwa da Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Waraka dai tana yawan fitowa a fina finai manya kuma tana daya daga cikin fitattun jarumai mata da har yanzun ake damawa dasu a masana'antar [1] An haifi hauwa a garin Jos jahar plateau, bafullata nace ta ruga , iyayenta fulanin Adamawa ne Wanda zama yakai su garin jos, Jarumar tayi aure tanada shekara goma Sha hudu abisa Al'adan Fulani na kauye sannan auren nata be Dade ba suka rabu da mijin.

  ==Shahararta==

Hauwa waraka ta shiga harkan fina finai na kannywood inda tasami daukaka da shahara a fim din da ya fito da shahararta shine fim din(WARAKA) ta Sami lambar yabo a fim din Wanda ada bako wa ya Santa ba Amma fim din shi ya Kara haskakata a duniya daga Nan tafara fito a wasu kana nan wasan kwaikwayo comedi, sannan ta fito afim din gidan badamasi Wanda Shima ya Kara haskakata shiri mai dogon zango na tashar arewa 24 .https://ng.opera.news/ng/en/entertainment/bfbd0aa3f455dc36acc888ef0bade850 Archived 2023-07-10 at the Wayback Machine.

 ==Fina finan jarumar==

Hauwa waraka tayi fina finai da dama a masana'antar kannywood tayi fim akalla yakai 100 a kanniwud , https://ng.opera.news/ng/en/entertainment/bfbd0aa3f45.5dc36acc888ef0bade850 Archived 2023-07-10 at the Wayback Machinehttps://ng.opera.news/ng/en/entertainment/bfbd0aa3f455dc36acc888ef0bade850 Archived 2023-07-10 at the Wayback Machine • Katanga •kona gari • gidan badamasi • waraka

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]