Hazal Subaşı
Appearance
(an turo daga Hazal subasi)
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Karşıyaka ilçesi (mul) |
| ƙasa | Turkiyya |
| Harshen uwa | Turkanci |
| Karatu | |
| Harsuna | Turkanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da model (en) |
| IMDb | nm8464710 |
Hazal Subasi (an haifeta ne aranar 2 ga watan Mayu, 1995) ƴar wasan kwaikwayo ce. [1]
Rayuwa da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Hazal Subaşı a ranar 2 ga Mayun, shekara ta 1995 a İzmir, Turkiyya. Bayan daular Ottoman ta rushe, danginta 'yan asalin Turkiyya ne wadanda suka yi hijira daga Tassaluniki (yanzu a Girka). Bayan samun digiri a fannin hulɗa da jama'a da talla daga Jami'ar İzmir ta tattalin arziki, Subaşı ta yi takara a Miss Turki acikin shekara ta 2015 kuma ta samu matsayi na uku. Ba da daɗewa ba ta fara ɗaukar darasin wasan kwaikwayo. [2]