Henrietta Kosoko
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Mutuwa | 2016 |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama | Jide Kosoko |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
Henrietta Kosoko yar wasan Nollywood ce . [1] Ta samu daukaka ne a shekarar 1995 bayan ta fito a fina -finan Nollywood kamar Onome da Omolade . Ta auri tsohuwar jarumi Jide Kosoko .