Herbert Copeland

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Herbert Copeland
Rayuwa
Haihuwa Chicago, 21 Mayu 1902
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazaunin Tarayyar Amurka
Mutuwa Oktoba 1968
Yan'uwa
Mahaifi Edwin Bingham Copeland
Sana'a
Sana'a biologist (en) Fassara, botanist (en) Fassara, mycologist (en) Fassara da naturalist (en) Fassara

Herbert Copeland(Mayu 21, 1902 – Oktoba 15, 1968) dan kasar Amurka ne wanda yake masanin tsirrai wanda yabada gudun mawar sa a masaroutun hallittu wato (kindom. shine wada ya samar da masarauta ta hudu wato,Monera. a 1966, Hakkannan ya shigar da bakteriya dakuma daya daga cikin na farkon tarihin algea wanfafda aka fi sani da shudin koren algae,karkashin wannan rukunin na Monera.

Mahifinsa shine Edwin Copeland wanda shima shine wanda ya samar da makarantar gona a jami' University of the Philippines Los Banos da kuma shugabn nazarin halittu marasa fure daalkarsu da tsirrai.

Littatafan da aka rubuta tarihin sa[gyara sashe | Gyara masomin]

"The kingdoms of organisms", Quarterly review of biology v.13, p. 383-420, 1938. The classification of lower organisms, Palo Alto, Calif., Pacific Books, 1956.