Hermann Allmers

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hermann Allmers
Rayuwa
Haihuwa Rechtenfleth (en) Fassara, 11 ga Faburairu, 1821
ƙasa Kingdom of Prussia (en) Fassara
Mutuwa Rechtenfleth (en) Fassara, 9 ga Maris, 1902
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a marubuci da maiwaƙe
Hermann Allmers; da Die Gartenlaube (1872)

Hermann Allmers (An haife shi ne a ranar 11 ga watan Fabrairu, shekara ta alif 1821, Rechtenfleth – 9 Maris 1902) mawaƙin Bajamushe ne.

Ya kasance ɗa ne tilo, kuma an koya masa zaman kansa. Ya fara aikinsa a ilimin jama'a, amma ya mallaki gonar dangin bayan rasuwar mahaifinsa a shekarar alif 1849.

Ta hanyar tafiye tafiye, ya haɗu da wasu mutane masu tasiri waɗanda suka ba shi ƙarfin gwiwa da yin rubutu da mahimmanci, wanda ya haifar da buga littafinsa na Marschenbuch a cikin shekarar alif 1858.

Ya rubuta waka Feldeinsamkeit wanda daga nan ya zama waka daga Johannes Brahms .

An haifi Allmers a Rechtenfleth, inda shima ya mutu.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

Media related to Hermann Allmers at Wikimedia Commons</img>

  •   in The New International Encyclopedia, 1906