Heroes and Villains (fim)
Appearance
Heroes and Villains (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | romantic comedy (en) |
'yan wasa | |
Heroes and Villains wani fim ne na ban dariya na soyayya na shekarar 2015 na Najeriya game da ma'aurata biyu da suka kusa rabuwa daga aurensu.[1]
Makirci
[gyara sashe | gyara masomin]Ma'auratan da suke hutu da nufin sake tsara turbar da suka akai a cikin aurensu, sun nemi taimako / shawarwari daga wani wanda suka yi imani ya fi su sani. Dukansu suna zuwa wurin mutum ɗaya ba tare da sun sani ba. Mai ba da shawara ba ta son hakan lokacin da ta fahimci cewa dukansu ba sa bin umarninta.[2]
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Seun Akindele
- Ivie Okujaye
- Belinda Effah
- Sylvia Oluchy
- Chucks Chyke
- Titi Joseph
- Maksat Ampe
Shiryawa
[gyara sashe | gyara masomin]Happy Julien-Uchendu ne ya shirya fim ɗin a shekarar 2015, wanda Shittu Taiwo ya ba da Umarni.