Hidden Dreams
Appearance
| Hidden Dreams | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2021 |
| Asalin harshe | Faransanci |
| Ƙasar asali | Kameru |
| Characteristics | |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Ngang Romanus (mul) |
| Tarihi | |
|
Nominations
| |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Hidden Dreams (Faransa Rêves cachés) fim ne na wasan kwaikwayo na Kamaru da aka shirya shi a shekarar 2021 wanda Ngang Romanus ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An zaɓe shi a matsayin fim ɗin Kamaru da aka shigar a matsayin Mafi kyawun Fim na Duniya (Best International Feature Film) a 94th Academy Awards.[2]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Nchini Sylvia-Bright a matsayin Njang
- Eystein Young Dingha Junior a matsayin Verbe
- Syriette Che a matsayin Philo
- Otia Vitali a matsayin Fon
- Nchini Justin
- Libota McDonald
- Vuga Samuel a matsayin Bobe
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hidden Dreams". FIFP. Retrieved 23 November 2021.
- ↑ "Will the African movie 'Hidden Dreams' be selected for the 94th Academy Awards?". The Hot Jem. 13 November 2021. Retrieved 15 November 2021.