Hildi
Hildi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
gundumar Hildi tana jihar Adamawa a arewacin Najeriya. Mararaba Mubi yana cikin yankin Hildi. An san yankin da tsaunuka. Kabilar Hildi suna magana ne da yaren Margi. Margi Hildi yana ɗaya daga cikin manyan ƙungiyoyin mutane masu magana da Margi kusa da tsaunuka.