Hiroshima
Appearance
| 広島市 (ja) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take |
municipal anthem of Hiroshima (en) | ||||
|
| |||||
| Official symbol (en) |
Cinnamomum camphora (mul) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Japan | ||||
| Prefecture of Japan (en) | Hiroshima Prefecture (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Babban birni |
Naka-ku (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 1,198,021 (2021) | ||||
| • Yawan mutane | 1,323.77 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Sassenhirofuku (en) | ||||
| Yawan fili | 905.01 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Ōta River (en) | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Mount Ōmine (en) | ||||
| Sun raba iyaka da |
Kure (en) Higashihiroshima (en) Akitakata (en) Hatsukaichi (en) Kumano (en) Kaita 府中町 (mul) Saka (en) Kitahiroshima (en) Akiota (en) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
Niho (en) | ||||
| Wanda ya samar |
Mōri Terumoto (en) | ||||
| Ƙirƙira |
1589 1 ga Afirilu, 1889 | ||||
| Muhimman sha'ani |
atomic bombing of Hiroshima (en) | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Gangar majalisa |
Q11484650 | ||||
| • Mayor of Hiroshima (en) |
Kazumi Matsui (mul) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 730-8586 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+09:00 (en) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 82 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | city.hiroshima.lg.jp | ||||
|
| |||||
Hiroshima Babban gari ne a kasar Japan An kafa Hiroshima a cikin shekara ta 1589 a matsayin birni mai daraja a shekaran 1868, Hiroshima ta canza zuwa babban cibiyar birni da cibiyar masana'antu. A shekara ta 1889, Hiroshima ta sami matsayin birni a hukumance. Birnin ya kasance cibiyar ayyukan soja a lokacin mulkin mallaka, yana taka muhimmiyar rawa kamar a yakin farko na Sin da Japan, Yaƙin Rasha da Japan, da yaƙe-yaƙe na duniya guda biyu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
