Huɗuba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Huɗuba
Islamic term (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Da'awa
Masu ibada suna sauraron Khutbah, wanda wani malami ya gabatar a Dar es Salam

.

Khutbah ( Larabci: خطبة‎ Hausa:Huɗuba), tana nufin dukkan wata nasiha ko fadakarwa don wa'azantar da jama'a a cikin al'adun Musulunci. A kasari ana yin Huɗuba a Masallaci ranar juma'a, sallar idi biyu da sauran wuraren da akasamu Annabi Muhammad (SAW) yayi.

.