Hukumar Kwallon Kafa ta Mozambique
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
Federação Moçambicana de Futebol |
| Gajeren suna | FMF da FMF |
| Iri |
association football federation (en) |
| Ƙasa | Mozambik |
| Aiki | |
| Mamba na |
FIFA, Confederation of African Football (en) |
| Mamallaki |
Council of Southern Africa Football Associations (en) |
| Mamallaki na | |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1976 |
|
| |

Hukumar Kwallon Kafa ta Mozambique (Portuguese: Federação Moçambicana de Futebol, FMF) ita ce hukumar kwallon kafa ta Mozambique.[1] An kafa ta a cikin shekarar 1975, tana da alaƙa da FIFA a shekarar 1980 da CAF a shekarar 1978.[2][3] Tana shirya gasar ƙwallon ƙafa ta ƙasa Moçambola da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ CAF and FIFA, 50 years of African football-the DVD, 2009
- ↑ Federação Moçambicana de Futebol official site (in Portuguese). Mozambique at the FIFA website. Mozambique at CAF Online
- ↑ 3.0 3.1 Federação Moçambicana de Futebol official site (in Portuguese). Mozambique at the FIFA website. Mozambique at CAF Online
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Federação Moçambicana de Futebol (a cikin Fotigal).
- Mozambique a gidan yanar gizon FIFA.
- Mozambique a CAF Online