Hukumar Kwallon Raga ta Misra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hukumar Kwallon Raga ta Misra
Bayanai
Iri sports governing body (en) Fassara
Ƙasa Misra
Mulki
Hedkwata nasr city (en) Fassara da Kairo
Tarihi
Ƙirƙira 1992
1947

Hukumar kwallon raga ta Masar, ita ce hukumar da ke kula da wasan kwallon raga a Masar kuma ita ce ke da alhakin gudanar da kungiyoyin kwallon raga na Masar (na maza da mata). Ofisoshinta suna cikin Nasr City, Alkahira, kuma shugabanta shine Khaled Nassef Nassef Selim.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kungiyar kwallon raga ta maza ta Masar
  • Kungiyar kwallon raga ta mata ta Masar

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]