Hukumar kwallon kafa ta Mali
Appearance
![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri |
association football federation (en) ![]() ![]() |
Ƙasa | Mali |
Aiki | |
Mamba na |
FIFA, Confederation of African Football (en) ![]() |
Mulki | |
Shugaba |
Salif Keïta (mul) ![]() |
Mamallaki |
Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka da Confederation of African Football (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1960 |
![]() ![]() |


Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta mali ,( French: Fédération Malienne de Football, FMF), ita ce hukumar kula da wasan ƙwallon ƙafa ta kasar Mali. An kafa ta a shekarar 1960, ta shiga CAF a shekarar 1962 ,kuma tana da alaƙa da FIFA tun a shekarar 1964.[1] Babban sakatare na farko shi ne Garan Fabou Kouyate. Shahararrun shugabannin ,su ne Amadou Diakite da Tidiane Niambele.
FIFA ta dakatar da hukumar a ranar 17 ga watan Maris 2017.[2]
An rusa ofishin hukumar ne a watan Yulin shekara ta 2005 saboda rashin taɓuka abin kirki da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mali ta yi a lokacin gasar cin kofin duniya da kuma tikitin shiga gasar cin kofin ƙasashen Afrika na shekarar 2006.
Kundin tsarin sabon ofishin shi ne kamar haka:
- Shugaba: Boubacar Baba Diarra
- Mataimakin shugaban kasa: Boukary Sidibé
- Babban Sakatare: Yacouba Traoré
- Ma'aji: Seydou Sow
- Jami’in yada labarai: Salaha Baby
- Jersey: Green
- Shorts: rawaya
- Safa: ja
- Futsal Coordinator: Abdou Maïga
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mali on FIFA.com". Fédération internationale de football association. Archived from the original on June 11, 2007. Retrieved 20 June 2010.
- ↑ "FIFA Suspends Malian Football Association (FEMAFOOT)". FIFA. 2017-03-17. Archived from the original on March 18, 2017. Retrieved 2017-04-07.